Developer's DescriptionBy Musa B MalaMBarka da zuwa filin girke - girke kasance da wannan Application din A kullum don koyon girki mai dadi Da Dandano Na Zamani...Barka da zuwa filin girke - girke kasance da wannan Application din A kullum don koyon girki mai dadi Da Dandano Na ZamaniManufarmu shine ko wacce mace ta zama kwararriya wurin girke-girke da tsaftace Abincin ta